BaixarAPK
Pacote de Arquivos para Android
Informação curta
Na generalidade o arquivo Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa ) estabeleceu a sua avaliação 0 até 10. Trata-se duma avaliação cumulativa, pois os melhores aplicativos na loja do Google Play têm uma avaliação de 8 até 10. Total de críticas na loja do google play 0. Número total de críticas cinco estrelas recebido 0. Este aplicativo foi classificado de mau por 0 número de utilizadores. O intervalo do número estimado de descargas situa-se entre 5,000+ downloads na loja do google play Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa ) situada na categoria Saúde, com etiquetas e foi desenvolvida por Abrahamjr. Pode visitar o website deles https://da0625cf3.app-ads-txt.com ou enviar-lhes um lassnaija@gmail.com. Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa ) pode ser instalado em dispositivos android com a 4.1(Jelly Bean)+. Só proporcionamos pacotes de arquivos originais. Se algum dos materiais deste site violar os seus direitos, informe-nos Pode também descarregar o pacote de arquivos do Google e executá-lo utilizando emuladores do android tais como o big nox app player, o bluestacks ou o koplayer. Pode também descarregar o pacote de arquivos do Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa ) e executá-lo em emuladores android, tais como o bluestacks ou o koplayer. Versões do pacote de arquivos Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa ) disponíveis no nosso site: 4.1. A última versão do Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa ) é 4.1 e foi atualizada 2022/01/09
Captura de ecrã de Jima'i Da Illolinsa
Descrição de Jima'i Da Illolinsa

Wannan na nufin ke nan sai mu fara neman alkaluman da suka dace domin gano yadda girman wadannan hadurra da ke faruwa galibi a daki kuma a kan gado yake.

Bari mu fara da wannan tambaya, kamar yadda yawanci suka yi da saduwa kawai tsakanin namiji da mace ba tare da sanya wani abu na kariya ba (kororo); ya hadarin yadda quer saduwa za ta kare da ciki yake?

Wannan bisa dalilan da aka sani ba abu ne mai sauki ba a iya nazarinsa a dakin bincike na kimiyya.

Kamar yadda aka ga wani bincike da aka yi a Nova Zelândia, inda aka bukaci wadanda suka shiga binciken su yi jima'i sau daya kawai a wata, lamarin da ya sa da dama daga cikinsu suka fice saboda sun kasa bin wannan ka'ida.

Watakila alkaluman da za mu ce sun dan fi kusanci da ingantattu su ne na wani nazari da aka yi a Turai wanda ya kunshi matasan ma'aurata (miji da mata) 782.

Dukkanin ma'auratan sun rika tattara bayanan saduwar da suke yi ta kullum ba tare da wani magani ko kariya ta daukar ciki ba, har sai da aka sami juna biyu 487.

Hanya mafi sauki da za a iya kiyasin damar daukar ciki ita ce a yi amfani da wa'adin da aka sadu sau daya kawai (misali a ce a wata daya ko wata biyu da sauransu).

Lokacin da aka fi damar daukar ciki ga alama yana kasancewa ne kwanaki biyu kafin kwan halitta na mace ya je mahaifarta inda zai hadu da na namiji idan an sadu.

Awann lokaci damar daukar ciki kashi 25 ce cikin dari kamar yadda kididdiga ta tabbatar a baya.

Amma bayan wantn lokacin kuma damar sai ta ragu matuka zuwa kashi biyar cikin dari kawai a sauran kwanakin wantn lokaci.

A takaice jima'i sau daya a tsakanin matasa yawanci zai iya samar da ciki ne a ma'arauta daya a cikin ashirin.

Wannan na nuna cewa damar za ta iya zuwa a kowa ce rana, ba sai wata rana takamaimai ba, domin wadannan abubuwa sun fi faruwa ne a yayin da kake matashi.

Por favor, classifique este aplicativo
Mais informações
Outras versões do Jima para Android
Android comum aplicativos